Jihar Zamfara
Wata ƙungiya mai suna Concerned Nigerians for Human Security ta rubuta wa Donald Trump wasiƙa, tana neman ya shiga tsakani kan tsananin rashin tsaro a Zamfara.
Jami'an tsaron CPG na gwamnatin jihar Zamfara sun samu nasarar kama wata mota dauke da bindigogi da alburusai a kauyen Dangulbi, an fara bincike kansu.
Babbar Kotun Tarayya mai zama a Abuja ta tunbuke dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Gummi/Bukkuyum, Abubakar Gummi daga kujerarsa saboda ya koma APC.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gargadi kan sulhun da ake yi da 'yan bindiga. Gwamnan ya ce sulhun yana kawai jinkirta rikici ne ba magance shi ba.
Dakarun sojoji sun tarba yan bindiga ta sama da kasa, sun sheke sama da 80 lokacin da suka yi yunkurin kutsawa cikin jihar Kebbi ta iyakarta da Zamfara.
Alhaji Aliko Dangote ya tura ma'akatan da ya kora zuwa jihohin Zamfara, Borno Benue bayan dawo da su bakin aiki. An kori ma'aikatan ne bayan rikici da PENGASSAN.
A labarin nan, za a ji yadda jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ke ta samun nasarar kama masu safarar miyagun kwayoyi daban-daban.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisa ar tarayya daga jihar Zamfara, Aminu Sani Jaji ya bayar da tabbacin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yi nasara a 2027.
Kungiyar dattawan Arewa ta jam’iyyar PDP ta zargi Ministan Tsaron Ƙasa, Bello Matawalle, da lalata jam’iyyar ta hanyar janyo mambobi su koma APC.
Jihar Zamfara
Samu kari