Jihar Zamfara
Malamin addinin Kirista, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi gwamnoni bakwai na Najeriya cewa samun wa’adin biyu a 2027 zai zama musu wahala saboda wasu dalilai.
Rahotannin da ke riskarmu sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kai farmaki da safe a ƙauyen Maradawa da ke cikin yankin Rijiya, Gusau, jihar Zamfara a masallaci.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bukaci ƙara yawan addu’o’i domin samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar baki daya yayin ganawa da malaman Musulunci.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan jami'an tsaro a jihar Zamfara. Miyagun 'yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro yayin harin.
Tsohon ɗan takarar PDP a jihar Zamfara, Mohammed Lawal, ya koma APC bayan ya zargi PDP da raina shi. Ya ce yana yarda da hangen nesan shugabannin APC.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an 'yan sa-kai na CJTF kwanton bauna a jihar Zamfara. Miyagun sun hallaka jami'an tsaron a artabun da aka yi.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun sace mutanen ne yayin wani hari karamar hukumar Bukkuyum.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa yan bindiga sun tare hanyar Gusau–Gummi a Zamfara da yammacin jiya Talata 7 ga watan Oktobar shekarar 2025.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi ta'aziyya kan rasuwar tsohon Jakadan Najeriya a kasar Tunisia. Marigayin ya rasu yana da shekara 82 a duniya.
Jihar Zamfara
Samu kari