Jihar Zamfara
Wata kungiya mai rajin kawo cigaba da wayar da kan al'umma a Arewa (NAN) ta fadi yadda ake shirin wargaza APC a Zamfara saboda kin jinin Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC ta kara shiga rudani a jihar Zamfara bayan dan majaliar tarayya mai wakiltar Kaura Namoda da Birnin Magaji ya kara sabon tsagi da mutanensa.
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fitar biliyoyin Naira domin gina tashar motar zamani a Gusau, inda ake sa ran kashe akalla N4,854,135,954.53.
Babban malamin addinin Kirista a jihar Zamfara, Mikah Sulaiman ya samu kubuta daga hannun yan bindiga bayan ya shafe makonni biyu a hannunsu a Zamfara.
Hon. Abdulmalik Zubairu da ke wakiltar mazabar Bungudu/Maru a jihar Zamfara ya dauki nauyin auren mata marayu 105 wadanda iyayensu suka rasa rayukansu.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya mika mutane 16 da aka ceto daga hannun'yan bindiga a jihar Zamfara ga gwamnati.
Matasan kungiyar APC Youth Alliance sun yi martani ga Sanata Kabiru Marafa bayan kirkiro tsagin jam'iyyar APC a jihar Zamfara. Sun ce ba zai yi tasiri ba.
Ana fargabar sabon rikicin siyasa ya sake kunno kai a cikin jam'iyyar APC bayan da Sanata Kabiru Marafa ya farfado da tsagin jam'iyyar da ya ke jagoranta a Zamfara.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ki amincewa da nadin Dakta Maryam Ismaila Keshinro wacce za ta wakilci jihar bayan Bola Tinubu ya nada sababbin sakatarorin din-din-din.
Jihar Zamfara
Samu kari