Albashin ma'aikata
Yayin da Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya fara biyan mafi karancin albashi, Gwamna Siminalayi Fubara ya ce yana jiran Gwamnatin Tarayya ne domin fara biya.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya cika alƙawarin da ya ɗauka a makon jiya, ma'aikatan gwamnati a matakin jiha sun fara cin gajiyar sabon mafi ƙarancin albashi.
Gwamnatin Kebbi ta yi Allah wadai da wani rahoton sabon tsarin albashi na ma'aikatan jihar da ake yadawaa kafafen sada zumunta. Ta yi karin haske.
Kungiyar kwadago ta yi bayani kan lokacin da za a fara biyan mafi karancin albashi da gwamnatin Bola Tinubu ta yi. NLC ta ce zuwa karshen Agusta za a kammala.
Gwamnatin jihar Adamawa ta amince da fara biyan ma'aikata sabon mafi karancin albashi daga watan Agusta. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya amince da hakan.
Duk da rattaba hannu kan kudirin dokar sabon mafi karancin albashi na N70,000 da Shugaba Bola Tinubu ya yi, wasu gwamnoni sun ce ba za su iya biya ba.
Bayanai na ci gaba da samuwa kan albashin da sanatocin Najeriya ke karba duk wata. Bincike ya nuna cewa duk wata ana biyan sanatoci 99 albashin N2bn.
Hukumar kula da albashi da alawus na Tarayya (NSIWC) ta lissafa yadda kananan ma'aikata za su samu albashi bayan Gwamnatin Tarayya ta amince da biyan karin albashi.
Za a ji Sanatan Kano ta Kudu karkashin jam'iyyar NNPP, Kawu Sumaila ya ce yana karbar Naira miliyan 22 a matsayin albashi da kudin gudanarwa a duk wata.
Albashin ma'aikata
Samu kari