Albashin ma'aikata
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya umarci ma'aikatar kuɗi da ta kananan hukumomi su biya albashin watan Yuni, 2024 gabanin ranar Babbar Sallah.
Lauyan kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya ce gwamnatin tarayya da na jihohi za su iya biyan mafi karancin albash idan aka yi amfani kudin sata da aka kwato.
Kungiyar kananan hukumomin Najeriya (ALGON) ta ce kananan hukumomin kasar nan ba za su iya biyan mafi karancin albashin da kungiyar kwadago ke nema ba.
Kungiyoyin kwadagon da suka hada da NLC da TUC sun aike da sabon sako ga shugaban kasa Bola Tinubu kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata, inda suka yi gargadi.
Kungiyar manyan ma’aikatan samar da wtar lantarki ta SSAEAC ta fusat saboda rike hakkokinsu da kamfanin ya yi, wanda ya sa suka tsunduma zanga-zanga.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta biya ma'aikata sabon mafi karancin albashi wanda ba zai takura mata ba ko kadan.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta musanta cewa ta cimma yarjejeniya da gwamnatin tarayya kan batun mafi karancin albashin da za a biya ma'aikatan Najeriya.
Ministan cikin gida, Dr Olubunmi Tunji-Ojo a madadin gwamnatin tarayya ya ayyana ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin murnar ranar dimokradiyya.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta musanta cewa ba gaskiya ba ne batun da ake yadawa kan cewa za ta koma yajin aiki kan mafi karancin albashin da za a biya ma'aikata.
Albashin ma'aikata
Samu kari