Amurka
Al'ummar Musulmai a fadin duniya suna gudanar da bukukuwa a lokacin Eid-el-fitr. Sai dai, akwai wasu kasashen da ba su ayyana hutu a ranar bikin.
Wani sojan ruwa Amurka wanda haifaffen Najeriya ne ya gamu da ajalinsa a cikin tekun Bahar Maliya. Sojan ya yi bankwana da duniya ne bayan ya fada cikin ruwa.
Ɗan takarar shugaban kasa a Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa za a samu zubar da jini idan har bai samu nasarar zaben shugaban kasa ba a kasar.
Tsohon shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum, Cif Gabriel Aduku ya rasu a yau Litinin, tsohon ministan lafiya ya rasu ne a kasar Amurka bayan fama da jinya.
Yayin da ake ci gaba da zaman makokin Herbert Wigwe, hadiminsa, Sola Faleye ya bayyana yadda ya fasa tafiya tare da mai gidansa kan daukar kayayyakinsu.
Elon Musk, mai kamfanin X ya yi martani bayan daukewar shafukan Facebook da Instagram inda ya ce su kam shafinsa na tafiya yadda ya kamata ba kamar na Zuckerberg ba.
Wani jami'in sojan sama na kasar Amurka ya cinna wa kansa wuta domin nuna adawa da kisan kare dangin da kasar Isra'ila take yi wa al'ummar Falasdinawa.
Hatsarin jirgin sama ya ritsa da shugaban Access Holdings, Herbert Wigwe, da matsarsa da dansa a Amurka. Lamarin ya faru ne a California, kasar Amurka ranar Juma'a.
Kotu ta ci tarar wani kamfanin Amurka, Blackwell Security Services Inc., dala dubu 70 saboda ya tilasta wani sabon ma'aikaci Musulmi ya aske gemunsa.
Amurka
Samu kari