Amurka
Sanata Godswill Akpabio ya ce Najeriya ta kafa wani tarihi da ya dauki kasar Amurka shekaru 185 duk da cewa shekarun Amurka 247 da fara dimokuradiyya.
Farfesa Farouk Kperogi ya zargi alkalan kotun daukaka kara kan hukuncin kotu bayan fitar da takardun CTC da ya jawo cece-kuce a fadin kasar baki daya.
Yaƙin da Isra'ila ta ƙaddamar a kan Falasɗinu ya shafe fiye da wata ɗaya ana gwabzawa. Akwai ƙasashen da ke goyon bayan Isra'ila duk da kashe-kashen da ta ke yi.
Bandakin zinaren, wanda za a iya amfani da shi a kayyadadden lokaci na minti uku don kauce wa layi, an sace shi a wani sumame da aka kai a watan Satumban 2019.
Ofishin jakadancin Kanada a Najeriya ya ce ya dakatar da ayyukansa a kasar saboda matsalar tsaro. A ranar Litinin ne wani sashe na ofishin ya kama da wuta.
Gwamnatin Amurka ta ce har yanzu ba ta da jakada a Najeriya, duk da irin ci gaban da aka samu na kawance a tsakanin kasashen biyu, sai dai Amurka ta fadi dalili.
Gwamnatin Amurka ta gargadi yan kasarta da ke Najeriya, inda ta sanar da su kan "gagarumin barazana" na tsaro kan fitattun otel a manyan biranen kasar.
Sarki Salman da yarima mai jiran gado Muhammad Bn Salman, za su fitar da kudi $13m domin gudanar da ayyukan jin kai a Gaza, wadanda yaki ya rutsa da su
Bolivia da ke Latin Amurka ta yanke alaka da Isra'ila kan harin ta'addanci yayin da kasar ke kai hare-haren kare dangi kan Gaza wanda ya yi sanadin rayuka da dama.
Amurka
Samu kari