Amurka
Kasar Amurka ta dakatar da kai wasu bama-bamai Isra'ila saboda fargabar amfani da su a kan farar hular Falasdinawa da ke Rafah a ci gaba da na harin da take kaiwa.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya soke tafiyar da aka tsara zai wakilci shugaba Tinubu a taron kasuwanci tsakanin Afirka da Amurka a Dellas.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Ƙashim Shettima zai tashi zuwa birnin.Dalas na ƙasar Amurka domin halartar taron kasuwanci na 2024 a birnin Dallas.
Kasar Turkiyya ta dakatar daa harkokin kasuwanci da Isra'ila saboda gallazawa Falasdinawa. Kasar ta ce har sai isra'ila ta bude kofar shiga Gaza za ta dage dokar.
Wasu manyan Arewa sun soki shirin kafa sansanin sojin Amurka da Faransa a tarayyar Najeriya bayan an kore su daga kasashen Nijar, Mali da Burkinna Faso.
Lauya mai rajin kare hakkin dan Adam Femi Falana SAN ya dora laifin zugar da IMF da bankin duniya ke yi ne ya janyo karin kudin wuta a kasar nan.
Wata kotu a Amurka ta samu tsohon shugaban Binance Chanpeng Zhao da laifin bari a yi amfani da dandalinsa wajen almundahanar kudade. An daure shi wata 4
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce ziyarar da gwamnonin Arewa suka kai Amurka ta fallasa jahilcinsu ga kundin tsarin mulkin Najeriya.
Gwamnonin Arewa sun bayyana dalilansu kan zuwa taron zaman lafiya Amurka. Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda, ne ya yi jawabin a madadin tawagar gwamnonin
Amurka
Samu kari