Amurka
Tsohon shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa maharbin da ya harbe shi mai suna Thomas Matthew Crooks ya kuskure shi ne ta saman kunnensa.
Ana fargabar an harbi tsohon shugaban kasan Amurka a wani taron kamfen da ya gudana a Amurka, lamarin da ya jawo hankalin duniya baki daya kan lamarin.
Sanata Shehu Sani ya caccaki wata kungiya kan bukatar hana Abba Kabir da mukarrabansa fasfo inda ya ce wannan abin dariya ne saboda rigimar masarautu.
Amurka ta janye sojojinta da suka kafa sansani a Nijar domin yakar ta'addanci biyo bayan wa'adin da sojojin da suka yiwa Muhammad Bazoum juyin mulki suka bayar.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, Lionel Messi ya magantu kan kungiyar kwallon kafa da zai yi ritaya inda ya ce a Inter Miami zai karkare kwallo.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya yi tuntube tare da zamewa a taro, mun kawo muku sauran shugabannin kasashe da suka hadu da irin wannan tsautsayi a duniya.
Wani matashi da ya kware wajen damfarar jama’a ta kafar intanet Joshua Olawuyi, ya fada hannun jami’an tsaron shiyya ta biyu dake Onikan a jihar Legas.
An gano wata tsohuwa mai shekaru 74 da ta mutu a wani gidan kula da tsofaffi na Nebraska tana numfashi lokacin da a ke kokarin yin jana’izarta, in ji hukumomi.
Yan sanda a birnin Virginia da ke kasar Amurka sun tabbatar da mutuwar wani matashi mai shekaru 17 bayan ya harbe kansa bisa kuskure ya na tsaka da daukar bidiyo.
Amurka
Samu kari