Amurka
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce zai kare matsayar ƙasarsa da ƙarfi a Majalisar Ɗinkin Duniya, tare da bayyana halin Gaza da sauran rikice-rikicen yankin.
CNN, MS NOW da Politico sun kai gwamnatin Donald Trump ƙara bayan an hana ’yan jaridarsu shiga Fadar White House tare da soke izinin aikin manema labarai.
Amurka ta gargadi ’yan ƙasarta da su fice daga Iran nan take saboda ƙara barazanar tsaro, yayin da ake fargabar rufe sararin samaniya da soke jiragen sama.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya na 2026.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ta mika wasu sharudda ga Amurka ta hanyar Qatar domin kawo karshen yakin, ciki har da sakin kudaden da aka kwace.
Shugaba kasar Amurka, Donald Trump ya ce Amurka ta cimma yarjejeniya da Denmark da Greenland da za ta ba Washington ikon dindindin kan tsaron Greenland.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ce ƙasarsa na cin nasara a yaƙin da take yi da Iran kuma ya bayyana cewa yaƙin zai ƙare nan ba da jimawa ba.
Koriya ta Arewa ta yi gargadin kara mayar da martani ga atisayen sojin Amurka da kawayenta, tana mai cewa za ta ci gaba da karfafa karfin nukiliyarta.
kasar China ta nemi Iran ta yi amfani da tasirinta wajen shawo kan mayakan Houthi bayan Saudiyya ta nemi taimakon Beijing kan rikicin Bahar Maliya.
Amurka
Samu kari