Amurka
An samu jerin abubuwan har guda 18 cikin muhimman yarjeniyoyin da kasashen Amurka suka yi da Iran domin kawo karshen yakin da suka yi a Gabas ta Tsakiya
Masu sharhi kan harkokin yau da kullum a duniya na cewa yakin Iran da Isra'ila da kuma cimma yarjejeniya ya fallasa gazawar Amurka da raunana tasirinta a duniya.
Rundunar sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani ga Isra'ila game da kai hare-haren a kudancin Lebanon.
Jirgin sojin Amurka samfurin B-52 ya yi hadari. An ruwaito cewa mutum 8 da ke cikin jirgin sun mutu. An yi amfani da irin jirgin a yakin Amurka da Iran.
Daftarin sulhun da aka yi tsakanin Iran da Amurka ya nuna cewa za a saki dala biliyan 24 na Iran kafin a cimma yarjejeniya ta karshe da za a yi a wajen tattaunawa
Shugabannin duniya sun yi maraba da yarjejeniyar da Iran da Amurka suka kulla. Kasahsen Truari na E4 sun amince su cirewa Iran takunkumi saboda yarjejeniyar.
Wani jami'i matatar Dangote ya sanar da cewa yana fatan farashin man fetur zai sauko a Najeriya bayan cimma yarjejeniyar Amurka da Iran da bude Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa sun cimma yarjejeniya da Iran a ranar Lahadi, 14 ga Yunin 2026. Za a bude Hormuz. Mai ya fara sauka a duniya.
Ƙasar Iran ta ce babu amfani da ci gaba da tattaunawar sulhu da Amurka bayan harin Isra'ila a Beirut, tana zargin Washington da kasa cika alkawuranta.
Amurka
Samu kari