Amurka
Wasu Amurkawa wadanda yan asalin Najeriya a kalla guda takwas sun lashe zabukan kujerun majalisa a zaben Amurka da aka yi a ranar Talata 8 ga watan Nuwamba.
Wata budurwa ta haifi jariranta a cikin jirgi yayin da take tsaka da tafiya. An ruwaito yadda ta samu agajin gaggawa daga ma'aikatan jirgi har ta haifi danta.
Birtaniya ta gargadi mutanenta da ke Amurka cewa akwai yiwuwar kawo harin ta'addanci musamman a wuraren taruwar mutane ko wurin da baki ke taruwa ko tashohi.
Kotun Amurka ta yi hukunci kan dan damfarar nan da ya yi fice, Hushpuppi bayan da ya amsa laifin sace kudin jama'a. Zai yi zaman magarkama na tsawon shekaru 11.
Jack Dorsey, tsohon mai kamfanin Twitter ma kirkirar wata sabuwar manhajar sada zumunta wacce za ta zama mai kama da kishiya ga sauran kafafen sada zumunta.
Wata mata mai suna Amanda Azubuike, wacce yar asalin Najeriya ne amma haifafan Landan, Birtaniya ta zama Janar a rundunar sojojin Amurka bayan shafe shekaru.
Ministan tsaro, Magashi ya bayyana cewa addu'a shine babban abun da Najeriya ke bukata daga Amurka amma ba wai sakon tsoratarwa da zai jefa mutane a rudani ba.
A ranar Lahadi, wani sabon rahoto daga ofishin jakadancin Amurka ya bayyana yadda ta bada shawarwari ga yan kasarta mazauna Najeriya su kiyayi Abuja da gaggawa.
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasan jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ta sanar da dakatar da yawon yakin neman zabe saboda dan takararta, Atiku.
Amurka
Samu kari