Amurka
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta fitar da daftarin sulhu a Gaza mai dokoki 15, amma Isra'ila ta ce sai dai bayan ran ta ne za a samar da ƙasar Falasdinu.
Kungiyar Idoma da ke Amurka ta shirya kai ƙorafi ga Donald Trump kan kashe-kashe da matsalar tsaro a Benue, tare da neman ƙarin tallafin ƙasa da ƙasa.
Mataimakin Shugaban Amurka, JD Vance, ya ce Iran ta sanar da Amurka cewa ba ta da wani shiri na sanya kudin fito kan jiragen ruwa da ke amfani da mashigar Hormuz.
Najeriya na iya rasa tallafin lafiya da agaji na Amurka na dala biliyan $1.4 idan ba ta ɗauki matakan da za a iya aunawa ba wajen kare Kiristoci daga tashin hankali.
Iran ta wallafa bidiyon Mojtaba Khamenei amidin rade-radin lafiyarsa, yayin da ba a gan shi bainar jama’a tun bayan harin da ya kashe mahaifinsa.
Mataimakin Shugaban Amurka, JD Vance, ya ce Amurka na neman Iran ta ba da tabbacin cewa ba za ta sake kai hari kan jiragen kasuwanci da ke ratsa mashigar Hormuz ba.
Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
Hunter Biden ya ce ciwon dajin da mahaifinsa, Joe Biden ke fama da shi ya bazu zuwa ƙasusuwansa, yana haifar masa da ciwo da raunana jikinsa gaba daya.
Babban hafsan sojin Amurka Janar Dan Caine na neman hanyar fita daga yaƙin Iran, yayin da yake ganin ƙarin hare-haren soji na iya jefa Amurka cikin matsala.
Amurka
Samu kari