Amurka
Iran ta inganta dabarun makamai masu linzami da ke sauya hanya domin karya garkuwar Amurka, yayin da Patriot interceptors ke raguwa ga dakarun Donald Trump.
Majalisar Sarkin Musulmi ta sanar da Alhamis, 13 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar neman jinjirin Rabi’ul Awwal 1448AH, tare da bukatar a kai rahoton gani.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya tabbatar da sauya jirgi a asirce bayan gano yiwuwar barazanar Iran ta kai wa jirginsa hari da makami mai linzami.
Donald Trump ya ce Amurka ce ke da cikakken iko kan Mashigar Hormuz, yayin da Iran ta ce ba za ta buɗe mashigar ba sai Washington ta sauya matsayinta.
Deji Adeyanju ya bukaci Amurka, Birtaniya da Canada su kakaba wa Sanata Francis Fadaunsi takunkumi kan zargin barazanar kisa ga mambobin Accord Party a Osun
Shehu Sani ya yi watsi da kiran mawaki Davido ga Donald Trump da ƙasashen duniya su sanya ido kan zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agustan shekarar 2026.
Kamfanin Trump Media & Technology Group ya sanar da asarar dala miliyan 238 a zangon biyu na shekarar 2026 duk da karuwar kudaden shiga da kashi 89%.
Kimanin sojoji mata 30 na kasar Isra’ila sun kamu da amai, gudawa da ciwon ciki a sansaninsu, yayin da aka dakatar da atisaye tare da fara bincike.
Shugaba Donald Trump ya bukaci Iran ta biya diyya kan asarar da ya ce ta haddasa, yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan sake buɗe Mashigin Hormuz.
Amurka
Samu kari