Amurka
Kasar Iran ta yi watsi da barazanar Donald Trump na ayyana Mashigar Hormuz mallakar Amurka, tana mai cewa ba za a kwace ta da tweet ko ƙarfin soji ba.
Amurka ta matsa wa Benjamin Netanyahu ya yi Allah-wadai da ‘yan share-fagen Isra’ila da suka killace Falasdinawa 15 a Qusra, yayin da sojoji suka cire wani tanti.
An naɗa Musulma Assma Ali a matsayin alƙalin wani ƙaramin gari a Mississippi, lamarin da ya jawo mata hare-hare daga wasu ‘yan siyasa da masu amfani da sada zumunta.
Amurka da Najeriya sun tattauna kare Kiristoci a Arewa ta Tsakiya, karfafa tsaro da shari’a, mayar da ‘yan gudun hijira da yaki da hanyoyin samun kudin ta’addanci.
Rahotanni sun ce dakarun sojojin Amurka a USS Abraham Lincoln sun fuskanci gajiya, ƙarancin abinci da matsalolin lafiya bayan shafe kwanaki 250 a teku.
Sunday Dare ya mayar da martani kan rahoton Amurka da ya soki harkokin kudin Najeriya, ya ce rahoton bai tantance gyare gyaren da gwamnatin Tinubu ke yi ba.
Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya ce manufofin Amurka a yakin da Iran sun ta’allaka ne kan makamashi da hana Tehran mallakar makamin nukiliya.
Ministan Amurka, Scott Bessent ya ce Amurka za ta ɗauki tsauraran matakai kan Iran, ciki har da killace tattalin arzikinta da ci gaba da katange mashigar Hormuz.
Amurka ta soki Israel Katz bayan ya ce sojojin Isra’ila za su ci gaba da kasancewa a kudancin Lebanon, tana mai cewa hakan ya saɓa wa yarjejeniyar zaman lafiya.
Amurka
Samu kari