Amurka
Yaƙin Iran da Amurka ya ƙara wa Alhaji Aliko Dangote sama da dala biliyan 5, yayin da matatar mansa ta samu karuwar buƙata a Afirka da kasuwannin duniya.
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya yi watsi da sabon shirin takunkumin tattalin arziki na Trump, yana mai cewa zai kara jefa Amurka cikin rashin nasara.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci karin lokaci a kotun Amurka kan sakin bayanan binciken zarge-zargen fataucin miyagun kwayoyi.
Shugaba Donald Trump ya sanar da sabon matakin matsin tattalin arziki kan Iran tare da barazanar hukunta kasashen da za su ci gaba da taimaka wa Tehran.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta gargadi ƙasashen Gulf kan taimaka wa Amurka, tana mai cewa duk wani taimako zai zama kamar shiga ayyukan sojin Amurka.
Sojojin Iran sun gargadi kasashen Gulf da kada su taimaka wa sojojin Amurka a yakin da take yi, suna cewa hakan zai sa su zama masu hannu a hare-haren.
Amurka ta ɗage CoE kan jiragen ruwa daga Najeriya bayan shekaru 12, matakin da ake sa ran zai rage jinkiri da kuɗaɗen jigilar kaya da ƙarfafa tashoshin Najeriya.
Donald Trump ya ayyana mashigar Hormuz a matsayin yankin Amurka, yayin da Iran ta dage kan sharuddan bude ta, Oman da Qatar na kokarin sasanta rikicin.
Kasar Iran ta ce ba za ta buɗe mashigar Hormuz ba har sai Amurka ta ɗage shingen ruwa, takunkumin mai da daskarar da kadarorinta da ke ƙasashen waje.
Amurka
Samu kari