Amurka
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya amince cewa al’ummar kasar na fuskantar matsaloli da dama yayin da Amurka ke kara tsaurara takunkuman tattalin arziki.
Tukur Buratai ya bukaci ’yan Najeriya su yi watsi da tsoma bakin ƙasashen waje kan tsoffin zarge-zargen da suka shafi Shugaba Bola Tinubu na safarar kwaya.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar bai yarda da dalilan da FBI ta bayar na boye bayanai kan Bola Tinubu ba.
Dan majalisar Amurka Chris Smith ya zargi gwamnatin Najeriya da gazawa wajen kare 'yan kasa bayan sabbin hare-haren da suka kashe mutane a Plateau.
Wata kotun Amurka ta soke dokar gwamnatin Shugaba Donald Trump da ta dakatar da bayar da bizar ƙaura ga ’yan Najeriya da wasu ƙasashe 74 a duniya.
A labarin nan za a ji cewa ana dab da samun karin gagarumin sauyi a rundunar tsaron Amurka a yayin da aka samu sabani tsakanin manya biyu a mulkin Trump.
Kotun Amurka ta amince FBI ta gabatar da wasu bayanan binciken da suka shafi Tinubu a sirrance, tare da sanya ranar 28 ga Agusta a matsayin wa'adin karshe.
Tattaunawar kasuwanci tsakanin kasashen Amurka da Kanada ta rushe, yayin da harajin kashi 50% ya fara aiki kan kayayyakin Kanada na dala biliyan 20.
FBI ta nemi kotun Amurka ta ba ta damar bayyana a ɓoye dalilin riƙe bayanan binciken Tinubu, tana cewa sakin su na iya tona dabarun tsaro da jefa rayuka a haɗari.
Amurka
Samu kari