Amurka
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai cilla birnin New York da ke Amurka a ranar Lahadi 17 ga watan Satumba inda zai yi jawabi ga shugabannin duniya.
Wani mai sharki kan al'amuran al'umma Durojaiye Ogunsanya ya fito ya bayar da shaida kan taƙaddamar takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinibu.
Wani mutum ya sake wulakanta Alqur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin New York na Amurka, matashin ya tattaka Alqur'anin.
Birnin New York na Amurka ta ba da dama ga Musulmai su jiyar da kiran sallah a ranakun Juma'a da kuma lokacin watan Ramadan ba tare da neman izinin hukuma ba.
Jami'ar Chicago ta dauki matakin rufe manhajar 'Twitter' yayin da 'yan Najeriya ke damun su da sakwanni kan sakin takardun Shugaba Tinubu da ake cece-kuce a kai
Babban lauya kuma ɗan rajin kare hakkin bil'adama Femi Falana ya buƙaci 'yan Najeriya da su riƙa amfani da naira wajen hada-hadar kasuwanci tsakaninsu da China.
Shugaba Bola Tinubu ya fadi dalilan da ya sa bai kamata jami'ar Chicago ta saki shaidar karatunsa ga dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya zargi Shugaba Putin na Rasha da hannu a cikin kisan shugaban sojin Wagner, Yevgeny Prigozhin a hadarin jirgin da ya faru.
Wani ɗan bindiga da aka ce tsohon jami'in tsaro ne da ya ajiye aiki, ya halaka aƙalla mutane uku tare da raunata ƙarin wasu shida a wani hari da ya kai wata.
Amurka
Samu kari