Siyasar Amurka
Shugaba Donald Trump ya ce ba zai sake zama a teburin sulhu da kasar Iran ba kan mallakar makamin nukiliya. Ya ce shi ba kamar Barrack Obama ba ne.
Ministan harkokin wajen Iran ya ce ba su da wata masaniya kan cewa Amurka za ta zauna da su. Donald Trump ne ya ce zai zauna da Iran a mako mai zuwa.
Shugaban Amurka, Donald Trump na shirin shawo kan Iran ta dawo teburin sulhu da dala biliyan 30 da cire mata takunkumi kan mallakar makamin nukiliya.
A labarin nan, za a ji cewa shugabannin adawa a kasar Isra'ila sun nemi Donald Trump na Amurka ya bar kasarsu ta yi shari'a da Firayim Minista Benjamin Netanyahu.
Ministocin tsaro daga kasashen China da Iran da Rasha sun hadu a kasar China domin tattauna batutuwan da suka shafi tsaro bayan yakin Iran da Isra'ila.
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya roki Isra'ila ta yafe wa Benjamin Netanyahu zarge zargen da ake masa kan abubuwa uku ko a soke shari'ar gaba daya.
Wani bincike da aka gano daga hukumar Amurka ya bayyana cewa ba a rusa cibiyar nukiliyar Iran ba kamar yadda shugaba Donald Trump ya yi ikirari bayan kai hari Iran
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ce akwai shirin gyara wa tare da ci gaba da kera makamin nukiliya bayan harin Isra'ila da Amurka ta kai mata.
A labarin nan, za a ji cewa wani Shehin Malamin addinin Musulunci, Sheikh Aliyu Muhammad Sani ya ce Iran da Isra'ila na kokarin raunata kasashen Larabawa.
Siyasar Amurka
Samu kari