Siyasar Amurka
'Yan sandan birnin New York sun kama mutum biyu bayan jefa abubuwa fashewa a kusa da gidan magajin garin New York, Zohran Mamdani yayin zanga zanga
Rundunar sojin Amurka ta sanar da rsuwar daya daga cikin dakarunta bayan hare-haren Iran sun jikkata shi a kasar Saudiyya. Nan gaba kadab za a fitar da sunan sojan.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya jaddada barazana ga sabon jagoran addini na Iran bayan kashe mahaifinsa, Ayatollah Ali
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ja kunnen gwamnatin Amurka da kada ta kuskura ta yi tsaurin idon aika jiragen ruwanta su wuce ta mashigar Hormus.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai shiga kasar Cuba domin hambarar da gwamnatin kasar bayan gama yaki da Iran da ya ke gwabzawa a yanzu.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatoci a Amurka sun ki amincewa da a sanya wa Shugaban kasa, Donald Trump takunkumi kan shiga yakin Isra'ila da Iran ba izini.
Mojtaba Khamenei ya tsira daga harin da Amurka da Isra'ila suka hada baki suka kai kasar Iran, inda suka kashe Ayatollah Ali Khamenei a karshen makon da ya wuce.
Gwamnatin Kuwait ta sanar da cewa wasu jiragen yakin Amurka sun rikito daga sama a kasar Kuwait yayin da ake gwabza yaki da Iran. An kai matuka jiragen asibiti.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta yi magana game da cewa ta nemi Amurka ta dawo teburin sulhu a ci gaba da tattauna wa ko za a cimma matsaya.
Siyasar Amurka
Samu kari