
Zaben Amurka







Letitia James tayi karar Donald Trump da iyalansa da kamfaninsa da zuzuta dukiya. A doka, duk wanda ya yi ikirarin yana da kudi alhalin karya ne, ya yi sata.

Jami’an FBI sun kutsa wani katafaren gida na Donald Trump da ke Florida, kuma samu takardun gidan Gwamnati a cikin akwatuna. Daga ciki har da bayanan Faransa.

Afganistan - Da yawa daga cikin ‘yan Afghanistan sun bayyana kaduwarsu ko kuma shakku a yau talata game da labarin kashe shugaban Al-Qaeda a Kabul sakamakon.

Gumurzu da aka kwashe watanni ana yi tsakanin Shugaba Donald Trump na Amurka da zababben Shugaban kasa, Joe Biden ta zo karshe bayan Kwalejin Zaben Amurka ta ta

Esther Agbaje, Oye Owolewa da kuma Nnamdi Chukwuocha sune yan Najeriya uku da suka yi nasarar lashe kujerun yan majalisar wakilai a kasar Amurka a ranar Laraba.

Wani dan asalin Najeriya Oye Owolewa ya zama dan majalisa mai wakiltar gundumar Columbiya a kasar Amurka bayan ya lashe zabe a karkashin jam’iyyar Democrat.