Wasar Kwallo
An zabi dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSP da Faransa, Ousmane Dembele a matsayin zakakurin dan kwallon kafa na shekarar 2025, ya ci kyautar Ballon d'Or.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gwangwaje ƴan wasan ƙwallon kwando na ƙasa, D'Tigress da kyaututtukan kuɗi, gidaje da lambar girmamawa ta OON.
A labarin nan, za a ji cewa hadisin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce bai ga abin magana ba don Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kyautar $100,000 ga Falcons.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa, Ahmed Musa ya karyata rade-radin cewa ya raba motoci masu tsada ga 'yan wasan Kano Pillars bayan nada shi shugaba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ɗan wasan tamaula wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Diogo Jota ya riga mu gidan gaskiya a hatsarin mota.
Dan wasan ƙwallon ƙafa a kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya ce ya kamata a ba da kyautar Ballon d'Or a kakar wasa ta bana ga wanda ya lashe gasar zakarun Turai.
Bayan ya tafka kuskure a wasan kusa da na karshe a gasar zakarun Turai, Fasto Joel Atuma, ya yi hasashen cewa PSG za ta doke Inter Milan a wasan karshe.
Yayin da ake shirin buga wasan zakarun Turai, Malamin coci, Joel Atuma ya ce Arsenal za ta doke PSG a wasan kusa da karshe sannan ta i nasara kan Barcelona.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa an samu rikici a karamar hukumar Fagge, Kano, bayan wasan zakarun Turai tsakanin Arsenal da Real Madrid a daren jiya Laraba.
Wasar Kwallo
Samu kari