Aikin noma a Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa manoman Najeriya sun zargi gwamnatin kasar da karya farashin abinci ba tare da ta lura da halin da manoman za su shiga ba.
Gwamnatin tarayya ta kawo sababbin shirye shirye domin bunkasa noma da samar da abinci. Mutane miliyan 21 ne za su samu ayyuka karkashin shirin a Najeriya.
Manoma da masu casar shinkafa a Najeriya sun koka kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ke karya farashin abinci a Najeriya ba tare da rage kudin taki ba.
Ministan noma, Sanata Abubakar Kyari ya bayyana cewa bude boda domin shigo da kayan abinci ya karya farashin abinci a Najeriya, ya ce an karfafi manoma.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya bukaci PFSCU ta gaggauta raba wa manoma lamunin Naira biliyan 250 domin bunkasa noma a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma'aikatar noma da samar da abinci a kara karya farashin kayan abinci a Najeriya domi saukaka rayuwar 'yan kasa.
Gwamnonin yankin Arewa maso Gabas a Najeriya sun yi gargadi na musamman game da abin da zai faru a Najeriya a 2026 na tsadar kayan noma da zai haddasa yunwa.
Gwamnatin tarayta ta kaddamar da shirin karfafa mata a fannonin noma da kiwo a Najeriya, za a taimakawa mata akalla miliyan 10 a fadin jihohin Najeriya.
A labarin nan za a ji yayin da ƴan kasuwa ke zargin junansu da kawo tasgaro wajen hauhawar farashin shinkafa, kasuwar Singa a Kano ta ce komai ya daidaita.
Aikin noma a Najeriya
Samu kari