Aikin noma a Najeriya
Manoman shinkafa 3,500 na shirin barin noma bayan asarar Naira biliyan N93; rahoton NAPM na 2026 ya nuna yadda shinkafar waje ta durƙusar da manoman Najeriya.
Wani kwamiti da ke samun goyon bayan gwamnatin tarayya ya ba da shawarar a dakatar da shigo da shinkafa saboda ta yi yawa a lasa kuma farashi ya sauka.
Ministan kudi na kasa, Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta tallafawa manoma da gaggawa saboda karyewar farashin kayan abinci a bana.
Akalla mutum 9 ne aka kashe a wani sabon hari da aka kai ƙauyen Bum a Jos ta Kudu, jihar Plateau, a daren ranar Laraba, wanda ya shafi maza, mata da yara ƙanana.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta rage farashin taki da kayan noma domin kare manoma daga asara da tabarbarewar harkar noma.
A labarin nan, za a ji cewa jirgin ruwa daga Amurka, wanda ke dauke da alkama ta miliyoyin Dala ta sauka a Najeriya a wani yunkurin inganta kasuwanci.
Akalla kananan manoma 14,000 daga kananan hukumomi bakwai na jihar Bauchi sun amfana da shirin noma na zamani na Gidauniyar Heineken Africa ta shirya.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ware N50bn na shirin inganta samar da abinci domin sauya tsarin iri a Najeriya tare da inganta tattalin arzikin kasa.
Manoma a jihohin Taraba da Gombe sun koka kan matsalalolin da suka fuskanta a bana. Sun koka kan karyewar farashi da rikicin makiyaya masu shiga gonaki.
Aikin noma a Najeriya
Samu kari