Taraba
Gwamnonin jihohin Osun, Taraba da kuma Rivers ba su halarci babban taron PDP da ake gudanarwa a Ibadan ba, duk da rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.
Sojoji sun kama wani mai safarar makamai a Taraba tare da AK-47 da harsasai 53, yayin da rundunar soji ta ce za ta ci gaba da murkushe masu laifi da inganta tsaro.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ba da umarnin rufe masallacin Juma'a a Donga bayan rikicin da ya yi sanadin mutuwar mutane biyu da jikkata wasu.
Sababbin bayanai sun nuna Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na dab da barin PDP zuwa APC bayan tattaunawa ta sirri da manyan yan APC a birnin Abuja.
Mataimakin shugaban APC na kasa (Kudu maso Gabas), Dr. Ijeoma Arodiogbuya bayyana cewa gwamnonin adawa 4 na shirin komawa jam'iyya mai mulki kafin karshen 2025.
Rikici ya barke tsakanin mabiya Izala Jos da dangin Danburam kan mallakar masallacin Donga, inda mutum ɗaya ya rasa ransa, an kuma lalata dukiya.
Hadimin gwamnan Taraba ya tabbatar da cewa Gwamna Agbu Kefas zai sauya sheka zuwa APC domin samar da karin ayyukan ci gaba daga gwamnatin tarayya.
Rahotanni sun nuna jam'iyyar PDP na fuskantar rikici yayin da gwamnoni uku ke shirin komawa APC, abin da ke jefa dimokuraɗiyyar Najeriya cikin barazana.
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da iska a sassan Najeriya ranar Laraba, 22 Oktoba 2025, tare da gargadi ga jama’a su dauki matakan kariya.
Taraba
Samu kari