Taraba
Kungiyar matasan Arewa reshen jihar Taraba ta yi tir da kudirin haraji da rufe iyakoki, tana kira ga gwamnati da ta tabbatar da daidaito tsakanin yankuna.
Sojojin Najeriya sun kama wasu yan ta'adda sa suka nufi wata kasuwa da bindigogi domin kai hari. An kwato bindiga kirar AK 47 guda biyu da tarin harsasai.
Mutuwa ta sake kai ziyara cikin iyalan gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, yayin da direban mahaifiyarsa ya fadi ya mutu bayan jin labarin rasuwar kanwar gwamnan.
Atsi Kefas, 'yar uwar gwamnan Taraba, Kefas Agbu ta mutu bayan harin 'yan bindiga da ya rutsa da ita, yayin da take jinya a wani asibiti a Abuja.
Sanata David Jimkuta da ke wakiltar Taraba ta Kudu ya ce har aikin acaba ya yi domin rufawa kansa asiri kafin shiga Majalisar Tarayya inda ya yabawa Nyesom Wike.
Sojojin Najeriya sun gwabza da 'yan ta'adda a Taraba da Benue a wani samame da suka yi. Sojojin sun kwato motar 'yan ta'adda da babur d wasu bindigogi.
Wani jami'in dan sanda ya harbi 'yar uwar gwamnan Taraba, Agbu Kefas, bisa kuskure. Dan sandan ya yi harbin ne wajen kokarin dakile harin 'yan bindiga.
Rundunar ƴan ssnda reshen jihar Tarabs ts tabbatar da faruwar hare-haren ƴan bindiga biyu a yankin Jalingo, an kashe wsta yar kasuwa da limamin coci.
Rahotannin sun yi ta yawo cewa an kai wani a hanyar Wukari-Kente a jihar Taraba inda ake zargin an raunata mahaifiyar Gwamna Agbu Kefas da kanwarsa.
Taraba
Samu kari