Sule Lamido
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamdio ya fadi yadda ake fafutukar ceto kasar nan daga halin da ta ke ciki sannu a hankali.
Bayan yada jita-jitar cewa ana son ba Sule Lamido damar zama mataimakin Goodluck Jonathan a 2027, tsohon gwamnan ya musanta labarin cewa bai san komai ba
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bukaci a kori wasu mutane da suka fito suka yi adawa da manufofin jam'iyyar PDP. Ya ce ciki har da Nyesom Wike.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce babu wanda ya dace da takarar shugaban ƙasa a inuwar PDP kamar tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC ta 'yan hadaka tana cike da mutane masu gaggawa. Ya bukaci su tsaya su yi shiri.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa nan gaba idan Bola Tinubu ya shawo kan Kudu maso Kudu zai kori ministan Abuja, Nyesom Wike
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi kalaman zargi kan gwamnatin tarayya karkashin jagorancin mai girma Bola Tinubu. Ya ce ana son ganin bayan 'yan adawa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga kowace irin tafiya ta siyasa idan har za ta kai ga ceto Najeriya a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa duk da yana goyon bayan hadakar 'yan adawa ta ADC, ba zai taba barin jam'iyyarsa ta PDP ba.
Sule Lamido
Samu kari