Sule Lamido
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa taron PDP da aka gudanar a jihar Oyo ba komai ba ne face taron nishadi.
Gabanin zaben 2027, tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da wasu kusoshin PDP ba su halarci babban taron jam'iyyar da aka yi a Ibadan ba.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya musanta batun cewa ya janye karar da ya shigar da jam'iyyarsa ta PDP a gaban kotu. Ya ce ba gaskiya bane.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya yi karin haske kan dalilinsa na shigar da jam'iyyar PDP kara a gaban kotu. Ya ce yana son kwatar hakkinsa ne.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta dakatar da babban taron PDP na kasa slhar sai an sanya sunan tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido a cikin yan takara.
Wani masanin siyasa, Farfesa Ibrahim Jibrin ya bayyana cewa babu wani batun kisan kiristoci da ya sanya Trump barazana ga Najeriya, ya ce tsantsar siyasa ce kurum.
Bayan barazanar da Donald Trump ya yi wa Najeriya, Rabiu Kwankwaso, Shehu Sani, Sheikh Gumi, Tukur Buratai, Sule Lamido da wasu wasu 'yan Arewa sun yi magana.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Jigawa, Dr. Sule Lamido ya bayyana cewa lokaci ya yi da Shugaba Bola Tinubu zai gana da dukkanin tsofaffin shugabanni.
Jam'iyyar PDP na ci gaba da shirye-shiryen babban taronta na kasa, sai dai akwai wadanda ake hasashen za su fafata a zaben shugaban jam'iyya na kasa a Ibadan.
Sule Lamido
Samu kari