Kudu maso gabashin Najeriya
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya musanta labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya fice daga jam'iyyar LP zuwa APC mai mulkin kasar nan.
Jam'iyyar hadakar yan adawa watau ADC ta dakatar da Dr. Usani Usani, mataimakin shugabanta na kasa mai kula da shiyar Kudu maso Kudu jan zargin cin amana.
Kungiyar matasan yankin da ake hakar mai a Ondo ta bukaci Shugaba Tinubu ya cire Otito Ehinmore daga hukumar NDDC bisa zargin cin hanci da rashin wakilci nagari.
An sha biki a jihar Ebonyi bayan daura auren kanin ministan ayyuka, Injiniya Silas Umahi da yar uwar gwamnan jihar mai suna Cynthia Rebecca Nwifuru.
Sojojin Najeriya sun kama kwamandan IPOB/ESN, Ifeanyi Eze (Gentle De Yahoo) a Imo, tare da wata mata mai taimakawa kungiyar, an gano makamai, mota da yara.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya gargadi ‘yan siyasa masu shirin yin magudi a zaben gwamna na 2027 inda ya ce kafin su yi su rubuta wasiyya ga iyalansu.
Tsohon dan majalisa Israel Sunny-Goli ya bayyana cewa jam’iyyar APC tana fatan Gwamna Douye Diri zai koma gare ta bayan ficewarsa daga jam’iyyar PDP.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya kori Samson Osagie daga matsayin kwamishinan shari’a, ya kuma ƙara ma’aikatu zuwa 28 don daidaita tsarin gwamnati.
Bayan sauya sheka zuwa APC, Gwamna Peter Mbah ya ce ya kamata a warware matsalar Nnamdi Kanu ta sigar siyasa. Ya ce ya tattauna da Shugaba Tinubu kan hakan.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari