Kudu maso gabashin Najeriya
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da kama wanda ya jagoranci garkuwa da dan Majalisar dokokin Anambra, Justice Azuka tare da kashe shi a shekarar 2024 da ta gabata.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya damu zama ɗan takarar gwamnan jihar Kwanaki kadan bayan ya sanar da sauya sheka daga PDP.
Akwai kungiyoyin ta'addanci a Arewa maso Yamma, kungiyoyin jihadi a Arewa maso Gabas, da masu fafutukar kafa Biafra a Kudu. Legit ta tattaro bayan guda 8.
Gwamnan Abia, Alex Otti da takwaransa na jihar Imo, Hope Uzodinma sun kafa rundunar hadin gwiwa domin yakar yan bindigar da ke kai hari titin da ya hada jihohinsu.
Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ya roƙi kotu ta mayar da shi daga gidan yari na Sokoto zuwa yankin Abuja, yana cewa nisan wurin yana hana shi shirya daukaka kara.
An tsige shugaban jam'iyyar APC na jihar Cross River, Alphonsus Ogar Eba bayan kuri’ar rashin amincewa da mulkinsa bia zargin almundahana da rufe ofis.
Kungiyar NDYC daga Kudancin Najeriya ta roƙi Bola Ahmed Tinubu ya ƙi amincewa da yunkurin batanci da ake yi wa karamin ministan tsaro, Mohammed Matawalle.
Gwamnatin Abia ta karyata labarin da ake yadawa cewa Gwamna Alex Otti ya sha da kyar a harin yan bindiga, ta ce wadanda aka farmaki ba ayarin Gwamna ba ne.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya ayyana dokar hana fita ta sa’o’i 24 a garin Igbajo, da ke ƙaramar hukumar Boluwaduro bayan barkewar rikici.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari