Kudu maso gabashin Najeriya
Wasu matasa da ake kyautata zaton 'yan dabar siyasa ne sun yi awon gaba da sandar majalisar karamar hukumar Abeokuta ta Arewa a jihar Ogun ana tsaka da rantsuwa,
Duk da cewa wasu na ganin wani yunkuri ne na duba tasirin Odumegwu Ojukwu, a karshe Yakubu Gowon ya bayyana dalilin da ya sa ya raba Najeriya zuwa jihohi 12.
Ana zargin wasu ƴan bindiga sun sace tsohon kwamishinan harkokin kasashen waje na jihar Imo, Dr Fabian Ihekweme, matarsa ta faɗi yadda aka ɗauke shi a gida.
Majalisar dokokin jihar Ogun ta bukaci shugabannin kamfanin Dangote da su bayyana gabanta domin amsa tambayoyi kan ayyukan kamfanin a yankin Ibese.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Doyin Okupe, ya bayyana cewa shugabancin Najeriya ba zai koma yankin Arewa ba a zaben 2027, inda ya ce akwai boyayyiyar yarjejeniya.
Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya dakatarda kwamishinan lafiya da takwaransa na ma'aikatar harkokin gidaje da raya birane kan zargin rashin ɗa'a.
Sanata daga jihar Abia, Enyinnaya Abaribe ya ce Peter Obi da zai yi rashin adalci da son zuciya ba da shi ya zama shugaban ƙasa a 2024, ya ce Tinubu ɗan son rai ne.
Rahotanni sun nuna sojojin Najeriya sun kai samame wani sansanin ƴan bindiga a jihar Abia da ke Kudu maso Gabas, sun fara musayar wuta ranar Litinin.
Gwamnatin Anambra ta musanta wani rahoto da ke yawo wanda ya cire jihar daga jerin waɗanda suka yi ƙarin albashi, ta ce tun a watan Oktoba aka fara biya.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari