Jihar Sokoto
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Ahmed Aliyu ta jihar Sokoto ta umarci ma'aikata da sauran wadanda su ka cancanci kada kuri'a su yi katin zabe.
Gwamna Ahmad Aliyu ya yaye sabbin Sokoto Marshals 1,550 domin ƙarfafa tsaro da samar wa matasa aikin yi, yayin da gwamnan Ekiti ya yaba da shirin.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Sokoto a jam'iyyar ADC, Hon. Mannir Muhammad Dan'iya ya ce dole a sake taku kan rashin tsaro.
Wasu 'yan bindiga sun sace fiye da mutum 50 a Garin Idi da ke Sokoto, sun karɓi N600,000 kafin su sake su, sannan suka kakaba wa al'umma biyan karin Naira miliyan 1.
Jam'iyyar ADC ta nada Bello Isah Ambarura mataimakin dan takarar gwamnan Sokoto na 2027 tare da Manir Muhammad Dan-Iya bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki.
Mutane huɗu sun mutu, daruruwa sun rasa matsugunansu bayan iska mai ƙarfi da ruwan sama sun lalata gidaje, makaranta da asibiti a Kware da ke Jihar Sokoto.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matasa 9 yan asalin jihar Sakkawato sun rasu bayan wani mummunan hatsari ya rutsa da su a hanyarci rani zuwa Legas.
Akalla mutum 13 sun rasa rayukansu a hare-haren da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai wasu kauyuka uku a karamar hukumar Sabon Birni da ke Jihar Sokoto.
Rundunar 'yan sandan Sokoto ta ce ta kama mutane bakwai da ake zargi da ta'addanci da garkuwa da mutane, tare da gurfanar da su a kotu don yanke masu hukunci.
Jihar Sokoto
Samu kari