Jihar Sokoto
Jam'iyyar ADC reshen jihar Sakkwato ta bayyana tsohon mataimakin shugaban kasa, alhaji Atiku Abubakar a matsayin wanda ya samu nasara a zaben fitar da gwani.
Ana zargin mayaƙan Lakurawa sun kashe sojoji bakwai da wani farar hula a harin kwanton bauna da suka kai wa dakarun Operation Fasan Yamma a jihar Sokoto.
Sanatan Sokoto ta Gabas, Ibrahim Lamido, ya bayyana dalilin da ya sanya ya hakura da sake neman komawa majalisa yayin da ya gaza samun tikitin takarar gwamna.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II ya bayyana Litinin, 18 ga watan Mayu, 2026 a matsayin 1 ga watan Dhul Hijjah, 1447H.
Tsohon gwamna, Aminu Waziri Tambuwal ya janye daga takarar kujerar Sanatan Sokoto ta Kudu a karkashin ADC domin bai wa tsohon kwamishinan kudi, Faruk Malami-Yabo.
Tsohon mataimakin gwamnan Sokoto, Manir Muhammad Dan’iya, ya zama ɗan takarar gwamna na jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya domin zaɓen 2027 a jihar.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
Majalisar zartarwa ta jihar Sakkwato ta amince da ware Naira biliyan 5 domin gudanar da wasu ayyukan morr rayuwa da saya wa gwamna motocin sulke.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya zargi jam'an leken asirin kasar Amurka da daukar nauyin 'yan ta'adda da ta'addanci a sassan Najeriya.
Jihar Sokoto
Samu kari