Jihar Sokoto
Bayan dakatar wasu daga cikin Kwamishinonin zabe a jihohin Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don korarsu su guda uku.
Wani dan Arewa a shafin sada zumunta ya nuna goyon bayansa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Hakan ya sanya mutane da dama sun yi masa rubdugu.
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya yi kira ga sababbin shugabannin tsaron da aka tura zuwa jihar da su kawo karshen 'yan bindigan da suka addabi mutane.
Gwamnatin Tarayya ta fara sayar da shinkafa ga ma’aikata a Sokoto kan rangwamen ₦40,000, tare da tsarin “mutum daya, buhu daya” don hana taskancewa.
Mai alfarma sarkin Musulmi ya ayyana Juma’a 31 ga Janairu 2025 a matsayin 1 ga Sha’aban yayin da kwamitocin duban watan suka kasa ganin jinjirin watan.
Yayin da watan Azumi ke kara gabatowa, Majalisar Sarkin Musulmi ta umarci al'ummar Musulmi da su fara duba watan Sha’aban 1446 AH a gobe Laraba, 29 ga Janairun 2025.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi magana kan lokacin fara biyan sabon mafi karancin albashi. Ta ce za ta fara biyan ma'aikatan sabon albashin daga watan Janairun 2025.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya tura sakon ta’aziyya ga Musulmai da Kiristoci kan mutuwar Qamardeen Ajala da Engr. Sunday Makinde.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ta bayyana irin barnar da gobara ta yi a kasuwar Karar Yan Katako da ke Sokoto. Ta ce shaguna da dama sun lalace.
Jihar Sokoto
Samu kari