Jihar Sokoto
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bukaci a fita duba watan Ramadan 2026 a ranar Talata 17 ga Fabrairun shekarar 2026.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ware Naira biliyan daya domin ciyar da masu azumi a watan Ramadan 2026, inda za a raba abinci ga mutane har 34,000 kullum.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya amince da fara biyan albashin watan Fabrairu daga 13 ga watan domin ma’aikata su shiga Ramadan cikin walwala da annashuwa.
A labarin nan, za a ji dan majalisa mai wakiltar mazabar Gada-Goronyo ta tarayya a jihar Sakkwato, Hon. Bashir Usman Gorau, ya fadi dalilin ba da tallafin N100m.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta nesanta Gwamna Ahmed Aliyu daga kyautar mota da shago da aka bai wa yar TikTok Rahama Saidu, tana cewa ba ta da alaƙa da gwamnati.
'Yan bindiga da ke alaka da Bello Turji sun kai hari a kauyen Kiratawa a Sokoto, inda suka kashe limamin gari, jami'an tsaro sun isa yakin don tsare al'umma.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita. Ya bayyana abin da ke kara rura wutar.
Kwamitin binciken shari’a a Sokoto ya zargi tsohon gwamna Tambuwal da almundahanar fiye da ₦117bn. Gwamna Ahmed Aliyu ya ce za a kafa kwamitin don adalci.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan bindigan da suka addabi mutane a jihar Sokoto. Sojojin sun samu nasarar dakile wani hari da suka kawo.
Jihar Sokoto
Samu kari