Jihar Sokoto
Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu, ta raba ababaen hawa ga 'yan achaba domin saukaka zirga-zirga a manyan biranen jihar.
Alhaji Attahiru Bafarawa ya bayyana kasurgumin ɗan bindigar dajin nan, Bello Turji ya kai hari wani kauye tun kafin wa'adin da ya gindaya ya cika a jihar Sakkwato.
Rundunar sojojin kasar nan ta ce ba za ta amince a tuhumi hukumomin tsaro, musamman sojoji domin tabbatar da gaskiyar hare-haren a kan fararen hula.
Mai alfarmaka sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya buƙaci ɗaukacin mabiya addinin Musulunci su fara duga jinjirim watan Rajab daga ranar Talata.
Kungiyar ACT ta bukaci gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da ta gaggauta yin bincike a kan dalilan jam'an tsaro na kai hare-hare kan fararen hula a sassan Arewa.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta mika sakon jaje ga iyalan mutanen da iftila'in harin bam ya ritsa da su a Sokoto. Ta bukaci gwamnati ta ba da diyya.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi magana kan kuskuren da jami'an tsaro suka yi wajen jefa bama-bamai kan fararen hula a kauyukan Sokoto.
Wasu sarakunan gargajiya a iyakokin Sokoto da Kebbi da ke makwabtaka da Nijar sun musanta zargin cewa an ba sojojin Faransa mafaka domin kassara kasar.
Bayan faruwar iftila'in harin bam da sojoji suka yi, Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya kai ziyarar ta'aziyya ga Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu.
Jihar Sokoto
Samu kari