Siyasar Najeriya
Alamu sun nuna cewa Sanusi Turaki Maituta na kara farin jini da karbuwa a wurin mutanen Zamfara, sun fara neman ya sake fitowa takara dom ceto jihar a 2027.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
Wani fasto daga Abia, Solomon Emeka Eliyah, ya yi hasashen cewa Peter Obi na da babbar dama ya lashe zaben shugaban kasa na 2027 idan aka gudanar da zabe na gaskiya.
A labarin nan, za a ji Zainab Buba Galadima, diyar fitaccen Dan siyasa a Najeriya ta ce ADC ta fara zama babbar barazana ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Kabiru Garba Maraba ya hakura da jam'iyyar APC bayan wadansu matsaloli da suka ki ci suka ki cinyewa na tsawon lokaci.
Shugaban tsagin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Nafiu Bala, ya jagoranci masu zanga-zanga zuwa hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Shirin Gwamna Bala Mohammed na ficewa daga PDP zuwa APC ya fara tauar da kura tsakanin masu ruwa da tsakin jam'iuyar na jihar, wasu na ganin babu bukatarsa.
Ɓangaren PDP na Seyi Makinde ya ziyarci Atiku, Obi da Kwankwaso na ADC a Abuja yau Alhamis, 9 ga Afrilu, 2026, yayin da tsagin Wike ya musanta taron yau.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyun adawa a Najeriya sun ba za su iya tabuka komai ba idan har suka samu mulkin kasa, akwai sauran aiki a gabansu.
Siyasar Najeriya
Samu kari