Siyasar Najeriya
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya fito ya yi magana kan batun cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya bukaci ya hakura da takara a 2027.
Malamin addinin Musulunci a jihar Zamfara, ya shiga sahun masu neman takarar kujerar gwamna. Sheikh Dr AbdulMutallib Mohammad Gusau zai yi takara a karkashin ADC.
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
Jam'iyyar ADC a zargi hukumar FCDA da Nyesom Wike kan yunkurin hana ta amfani da wajen da ta karb haya domin tarnta na kasa a Abuja. Atiku ya yi magana.
Tsagin ADC a jihar Adamawa ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir Lawal daga jam'iyyar a yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, kan zargin janyo rarrabuwar kai.
A labarin nan za a ji cewa wani matashin APC ya bar gwamnati mai-ci, ya tafi neman gwamnati a zaben 2023. Sahabi Sufiyan ya koka a kan mulkin APC, zai iya shia ADC.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
A labarin nan za a ji cewa diyar Buba Galadima, Zainab ya bayyana irin nadamar da ta A CEWARTA, APC ta gaza cika alkawuran da ta dauka ga yan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa yana da korafi a kan alkalin da ke kula da shari'arsa a Kaduna.
Siyasar Najeriya
Samu kari