Siyasar Najeriya
Shugaban tsagin jam'iyyar ADC na kasa, Nafiu Bala, ya yi zarge-zarge kan tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Jam'iyyar ADC ta mayar wa Shugaba Tinubu martani, inda ta bayyana cewa halin matsin tattalin arziki da rashin tsaro sune abubuwan tsoro a yau, 17 ga Afrilu, 2026.
Kungiyar Kwankwasiyya ta soki kalaman da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kan tasirin siyasra Dr. Rabiu Musa Kwaknwaso, ta yi bayani.
Hukumar INEC ta matsar da ranar kammala yaƙin neman zaɓen gwamnan Osun zuwa 13 ga Agusta, 2026, bayan sauya ranar zaɓen zuwa 15 ga watan. An gargadi jam'iyyu.
A labarin nan, za a ji yaɗa siyasar jihar Ondo za ta iya sake salo bayan tsohon gwamnan Ondo, Olusegun Mimiko ya sanar da raba gari da jam'iyyar PDP.
An yada wani bidiyo da aka yi ikirarin cewa tsohon Ministan sadarwa, Isa Ali Pantami, ne a cikinsa tare da 'yan dabar siyasa. An gudanar da bincike kan bidiyon.
Wani jigo a jam'iyyar PDP mai adawa ya yi hasashe kan tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC. Segun Showunmi ya hango nasarar Atiku Abubakar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa baya jin tsoro game da zaben 2027 sabanin abubuwan da ake fada. Ya soki 'yan ADC kan taron da suka yi.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na shan suka kan zargin ba zai yi adalci ba a 2027. Kungiyoyi sun zargi Joash Amupitan da wariya da alaka da APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari