Siyasar Najeriya
Shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya yi kira ga Leke Abejide da Nafiu Bala da su tsaya su tarwatsa jam'iyyar adawa ta ADC.
Mai magana da yawun ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya ce bayan Kwankwaso, akwai kusoshin siyasa da za su hade da Atiku, Peter Obi da sauran yan hadaka.
Jam'iyyar ADC mai adawa ta yi magana kan batun cewa tana shirin hadewa da PRP. Ta bayyana cewa ko kadan babu kamshin gaskiya a batun kawancen da ake yadawa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi maraba da sauya shekar tsohon gwamnan, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce hakan ya karawa jam'iyyar APC karfi da goyon baya a Kano.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso da na Peter Obi sun kafa sabuwar kungiyar siyasa domin tunkarar babban zaben shekarar 2027.
Sakataren CUPP, Mark Adebayo, ya gargaɗi jam'iyyun adawa su haɗe muddin suna son ƙalubalantar Shugaba Tinubu a zaɓen 2027 a cikin hirar yau 20 ga Afrilu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Hon. Abubakar Yusuf ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu game da dogaro da gwamnoni wajen cin zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa magoya bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun fara shirin tallata manufar iyayen gidansu gabanin zaben fitar da gwani a ADC.
Siyasar Najeriya
Samu kari