Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi gargadi kan dokar zaben da ta shafi kirga kuri'a ko takardar zabe ba ta dauke da hatimin hukumar zabe (INEC).
Dele Momodu ya ja hankalin matasan Najeriya kan shiga harkokin siyasa, ya ce lokaci ya yi da za su yi aiki tukuri domin gina tubali mai karfi a siyasa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya ce shi dan amana ne, kuma ha zai taba cin amanar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadi Buhari ba.
Ministan Makamashi na Najeriya, Adebayo Adelabu ya mika takardar murabus daga mukaminsa domin maida hankali kan burinsa na zama gwamna a jihar Oyo.
Majalisar dokokin jihar Oyo ta yi magana kan batun shirin tsige Gwamna Seyi Makinde. Majalisar dokokin ta bayyana cewa zancen yana da nasaba da siyasa.
Sanatan ADC ya zama sabon mai tsawatarwa na bangaren marasa rinjaye a Majalisar dattawa bayan ta kwace matsayin PDP a bangaren yan hamayya a Majalisa.
Kotun koli ta bayyana cewa za ta sa ranar da za a sake zama domin yanke hukunci kan rigimar shugabancin ADC tsakanin Sanata David Mark da Nafiu Gombe.
Jam'iyyar ADC ta samu karuwa bayan wasu 'yan majalisar wakilai daga jihar Kano sun sauya sheka zuwa cikinta. 'Yan majalisar sun sauya sheka ne daga NNPP.
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake taso 'yan adawa a gaba. Shugaba Bola Tinubu ya yi musu kakkausar suka tare da yin zarge-zarge a kansu.
Siyasar Najeriya
Samu kari