Siyasar Najeriya
Tsohon IGP Mohammed Adamu ya yi watsi da tsarin maslahar da ake ƙoƙarin yi wa Sanata Ahmed Wadada a Nasarawa, inda ya sayi fom ɗin takara don fafatawa a APC.
Fasto Johnson Suleman ya soki shirin Bola Tinubu na neman wa’adi na biyu a 2027, yana cewa gwamnati ta gaza magance tsaro, tsadar rayuwa da matsalar wutar lantarki.
Sanata Solomon Adeola ya kai ziyara wajen Iyabo Obasanjo domin neman goyon bayanta bayan jam’iyyar APC ta ayyana shi a matsayin ɗan takarar sulhu na gwamna a Ogun.
A labarin nan, za a ji cewa shugabannin jam'iyyar NDC sun ziyarci tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bayan sun nemi ya dawo jam'iyyar.
Shugabannin jam'iyyar adawa ta ADC a Kudu maso Yamma, jihohin Yarabawa 6 na Najeriya ta shirya kifar da shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa.
Wani ɗan kasuwa daga Edo, Osifo Stanley, ya sayi fom ɗin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC kan naira miliyan 100 domin fafatawa a zaɓen fidda gwani na 2027.
Jam’iyyar NDC ta fito fili ta musanta rahotannin da ke cewa ta miƙa tikitin shugaban ƙasa ga Peter Obi da Rabiu Kwankwaso, tana mai cewa asusun X na bogi ne.
Sanata Orji Kaku da mataimakin shugaban majalisar Wakilai, Sanata Orji Kalu sun yi ikirarin cewa Shugaba Tinubu ya ba su izinin jagorancin jam'iyyar APC a Abia.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi fom din neman sake tsayawa takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki. Tinubu zai yi takara a zaben 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari