Siyasar Najeriya
Babbar jam'iyyar adawa ta kasa watau PDP ta musanta ikirarin Sanata Samuel Anyanwu, sakataren jam'iyyar na kasa wanda ya ce an yi sa hannunsa na bogi.
A labarin nan, za a ji cewa APC ta ce ba ta da gurbin Gwamnan Filato, Caleb Muftwang da ake rade-radin zai iya canja jam'iyya daga APC zuwa cikinta kafin 2027.
Jam'iyyar hadakar yan adawa watau ADC ta dakatar da Dr. Usani Usani, mataimakin shugabanta na kasa mai kula da shiyar Kudu maso Kudu jan zargin cin amana.
Kungiyoyin shiyyoyin a kasar nan sun yi Allah wadai da duk wani tunani da zai kai ga batun juyin mulki a Najeriya, suna cewa zai zama koma bayan gaske.
A labarin nan, za a ji fitaccen ɗan jarida a Kano, Ibrahim Ishaq Rano ya shaki iskar ƴanci bayan yan sanda sun rufe shi bisa zargin bata wa hadimin Gwamna Abba sun.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa a Zamfara, APC ta karyata cewa tana shirye-shiryen karbar Gwamnan jihar, Dauda Lawal a cikin yan kwanakin nan.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta bayyana cewa yawan sauya shekar da jiga-jigan 'yan adawa suke yi zuwa APC, ba zai hana jam'iyyar faduwa ba a zaben 2027.
Adelabu ya ce hadin kai ne zai dawo da APC mulki a Oyo, ya yi alkawarin kammala tashoshin wuta uku, gyaran hanyoyi da hadin kai da TAMPAN da OAPs.
APC ce mai rinjaye a Majalisar Dattawa, bayan wasu ‘yan majalisa sun sauya sheka daga PDP da sauran jam’iyyu. Daga kujeru 59 a 2023, yanzu APC na da sanatoci 75.
Siyasar Najeriya
Samu kari