Siyasar Najeriya
Wannan na zuwa ne yayin da kwamitin ADC ke ci gaba da aikin tantance masu neman takarar shugaban kasa, inda Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana domin cika sharadi.
Mai magana da yawun gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya zargi madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa, Paul Ibe ya tabbatar da cewa babu wasa a batun neman taiarar shugaban kasa na Atiku Abubakar a jam'iyyar ADC
Jam'iyyar APC ta bai wa yayan tsohon shugaban kasa da wasu tsofaffin gwamnoni tikitin takarar Majalisar wakilai a babban zaben 2027 da ke tafe a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulRahman Isa Ali Pantami ya bayyana cewa batun neman takarar mahaifinsa, Farfesa Isa Ali Pantami na nan daram a Gombe.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon minista a Najeriya, Sa'id Ahmed Alkali ya sanar da dalilin da ya sa ya janye daga neman takarar gwamna a jihar Gombe.
A labarin nan, za a ji cewa Rotimi Amaechi, mai neman takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta ADC ya yi magana game da zama mataimakin Atiku Abubakar.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya ce bai damu da barazanar Goodluck Jonathan ba musamman game da tsayawarsa takarar shugaban kasa a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata na shirin jawo wa APC hargitsi bayan ya yi fatali da sakamakon zaben fitar da gwani da aka gudanar a jihar Cross River.
Siyasar Najeriya
Samu kari