Siyasar Najeriya
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben shekarar 2027, Peter Obi, ya yi kira ga mai girma Bola Tinubu ya sauka daga kan mukaminsa.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya gabatar da dan takarar gwamnan jihar na jam'iyyar APC, Jamilu Isiyaku Gwamna, ga Shugaba Bola Tinubu.
Rikici ya kunno kai a jam'iyyar ADC kan matakin da dan takarr shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dauka na zabe Rotimi Amaechi a matsayin abokin takararsa.
Tsohon hadimin gwamnan jihar Gombe, Aliyu Musa, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP. Ya nuna goyon bayansa ga takarar Farfesa Isa Ali Pantami.
Kungiyar CFRPA ta yi mika korafi ga hukumar INEC domin neman karin bayani kan sahihancin takardun karatun shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ko a siga kotu.
Wata kungiya mai kare hakkin jama'a ta rubuta wasika ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). Kungiyar ta nemi bayani kan takardun karatun Bola Tinubu.
Jam'iyyun PDP da ADC sun fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti na ranar Asabar, 20 ga watan Yunin 2026. Jam'iyyun biyu ba su samu nasara ba a zaben na gwamna.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta aika da sakon taya murna ga Gwamna Biodun Oyebanji kan nasarar da ya sake samu. Ta jinjinawa hukumar zabe ta INEc.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta fara kidaya da sanar da sakamakon kuri'un da al'umma suka kada a zaben gwamnan jihar Ekiti yau Asabar.
Siyasar Najeriya
Samu kari