Siyasar Najeriya
'Yan jam'iyyar APC a jihar Benue da ke kananan hukumomin Kwande da Ushongo sun yi Allah wadai da sauya sunayen 'yan takara da aka yi yayin zanga-zanga.
Kenneth Okonkwo ya zargi Peter Obi da cin amanarsa, yana mai cewa Atiku Abubakar ya gane ƙimarsa duk da suka da ya taɓa yi masa, bayan ya ba shi mukami.
Wani jagora a kabilar Yarbawa, Oyewumi ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki bafullatanin Bahaushe a matsayin mataimakinsa a zabe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa yadda hukuncin kotu na kokarin soke rajistar jam'iyyar NDC da wasu jam'iyyu a Najeriya zai zama matsala ga siyasar kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin gwamnan Kano ya ya jaddada zargin kan yadda tsohon mataimakin gwamna, Aminu Abdussalam Gwarzo ya rika sakaye kudin jama'a.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya nada mai magana da yawun shi, Kenneth Okonkwo yayin da ake shirin babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsagin jam'iyyar ADC da ke karkashin jagorancin Nafi'u Bala Gombe yana ci gaba da tutsu game da takarar Alhaji Atiku Abubakar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Babbar kotun jihar Gombe ta dagw sauraron karar da aka kalubalanci sahihanci takarr gwamna ta Sheikh Isa Ali Pantami a PDP zuwa ranar 9 ga watan Yuli, 2026.
Siyasar Najeriya
Samu kari