Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi ya ce da yiwuwar ya hakura da neman kujeralamba daya a Najeriya idan bai samu nasara a babban zaben 2027 ba.
Janar Yakubu Gowon ya ce marigayi Muhammadu Buhari ya mulki Najeriya cikin adalci, ba tare da fifita wani yanki ba, yana bai wa dukkan jihohi kulawa iri ɗaya.
Senata Usman Bayero Nafada, tsohon sanata mai wakiltar Gombe ta Arewa, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP bayan ya mika takardar murabus a hukumance.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci hukumomin Najeriya da su gaggauta cafke Nafiu Bala Gombe kan ikirarin cewa ya daura sunayen 'yan takara a shafin hukumar INEC.
APC ta samu gagarumin koma baya da mataimakin shugabanta na jihar Bauchi fa wasu jiga-jigai a karamar hukumar Misau suka sauya sheka zuwa jam'iyyar PRP.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben 2027, Atiku Abubakar, ya yi martani kan hukuncin da Kotun Daukaka Kara ta yanke kan zaben shugabannin jam'iyyar.
Jam'iyyar adawa ta APM ta bayyana cewa 'dan takararta na shugaban kasa, Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, ne zai samu nasara a babban zaben 2027.
Hukumar INEC ta bayyana cewa ikirarin tsagin Nafiu Bala na jam'iyyar ADC cewa ya tura sunayen 'yan takara a zaben 2027 mai zuwa ba gaskiya ba ne.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC ta mika korafi ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta yi magana game bayanan da tsagin Nafi'u Bala ya fitar.
Siyasar Najeriya
Samu kari