Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman, ya fice daga jam'iyyar ADC da kawancen 'yan adawa, yana zargin Nasir El-Rufai.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya ce rashin ingantacciyar akidar jam'iyyu ne ke haddasa yawaitar sauya sheƙar ƴan siyasa a Najeriya.
Babbar kotun Abuja ta yanke hukuncin cewa kafa rassan jam'iyyar siyasar Najeriya a kasashen ketare ya saba wa doka, kuma za a iya hukunta wanda ya yi.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kai ziyara ga Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Rufai Hanga. Ya ce sun tattauna batutuwa.
Bala Adamu ibrahim, wanda aka fi sani da Bala Sade ya bayyana cewa ya yarda da zama abokin takarr Gwamna Makinde ne saboda ya yarda da kwarewarsa.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema ya bayyana cewa matakan da Shugaba Bola Tinubu ya dauka a Najeriya zun zama dole domin farfado da tattalin arziki.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APGA ta bayyana cewa ba ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa ba a 2027 saboda ta amince da mara wa Shugaba Bola Tinubu baya don ya nemi tazarce.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana dalilin da ya sa suke ba wa Bola Tinubu hadin kai.
Siyasar Najeriya
Samu kari