Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APM ta yi hasashen cewa Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, zai doke Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2027, yayin da APC ta yi watsi da ikirarin.
A labarin nan, za a ji cewa masu neman takara da ke adawa da sakamakon zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a jihar Oyo za su ga shugaban kasa Tinubu.
Wata ƙungiyar siyasa ta Kudu ta bukaci ADC ta zaɓi ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa mai karɓuwa domin ƙarfafa damar Atiku Abubakar a zaɓen 2027.
Hon. Monica Yahaya Khalto ta janye daga karar da aka shigar kan zaben fidda gwani na PDP a Gombe, ta bayyana goyon bayanta ga Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami.
Ana shirin gyaran kundin tsarin mulki domin kara kujeru 49 a Majalisar Dokoki ta Kasa da za a ware wa mata, idan kudirin ya samu amincewa kafin zaben 2027.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya zaɓi Musa Zagi a matsayin mataimakin ɗan takarar gwamnan Kebbi na ADC, kwanaki bayan hukuncin kotu kan kadarori 48.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ke neman hukumar zabe, INEC ta amince da kwamitin rikon kwarya na PDP karkashin Kabiru Turaki.
Jigon ADC a Katsina, Dr Mustapha Inuwa, ya ce gwamnonin APC uku sun ziyarce shi ne domin neman auren diyarsa a madadin Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima.
Jam'iyyar ADC ta bukaci Majalisar Tarayya ta binciki ko Shugaba Bola Tinubu na da cikakkiyar lafiya da ikon gudanar da mulkin Najeriya bisa kundin tsarin mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari