Siyasar Najeriya
Fadar Shugasa ta ce wa'adin shekara huɗu da Mr. Peter Obi ya amince da shi zai tauye burin Igbo na shugabancin Najeriya, ta kuma bayyana dalilanta.
Kotun daukaka kara ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umurci INEC ta soke rajistar ADC da wasu jam'iyyu hudu, tana mai cewa karar ba ta da inganci.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rufa'i Hanga ya na fadada ayyukansa wajen tattauna wa da magoya baya game da sauya sheka daga NDC a rabu da Kwankwaso.
Shugaban jam'iyyar APC a mazabar Pantami da ke jihar Gombe ya tattara kayansa ya fice daga cikinta. Hakazalika lauyan jam'iyyar ya koma PDP mai adawa.
Peter Obi ya musanta zargin nuna wariya ga 'yan Arewa, yana mai cewa ya ɗauki nauyin Musulmai zuwa Hajji tare da tallafa wa makarantun Almajirai.
Peter Obi ya soki salon sadarwar Tinubu, yana mai cewa shugaban ƙasa ya kamata ya riƙa magana kai tsaye da ‘yan Najeriya kan halin da ƙasar ke ciki.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke da shugabannin jam'iyyar Accord sun nuna goyon bayansu ga tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Yarjejeniyar wa'adi ɗaya tsakanin Peter Obi da mataimakinsa, Rabiu Kwankwaso ta raba kan ACF da MBF, yayin da lauyoyi suka ce ba ta da ƙarfin doka.
Babachir Lawal ya yi ikirarin cewa Muhammadu Buhari bai goyi bayan Shugaba Bola Tinubu a zaben fitar da gwani na APC a 2023 ba saboda addini da dabi'u.
Siyasar Najeriya
Samu kari